Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 80 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَلَا يَأۡمُرَكُمۡ أَن تَتَّخِذُواْ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ وَٱلنَّبِيِّـۧنَ أَرۡبَابًاۚ أَيَأۡمُرُكُم بِٱلۡكُفۡرِ بَعۡدَ إِذۡ أَنتُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[آل عِمران: 80]
﴿ولا يأمركم أن تتخذوا الملائكة والنبيين أربابا أيأمركم بالكفر بعد إذ أنتم﴾ [آل عِمران: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya umurnin ku da ku riƙi mala'iku da annabawa lyayengiji. Shin, zai umurce ku da kafirci ne a bayan kun riga kun zama masu sallamawa (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya umurnin ku da ku riƙi mala'iku da annabawa lyayengiji. Shin, zai umurce ku da kafirci ne a bayan kun riga kun zama masu sallamawa (Musulmi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya umurnin ku da ku riƙi malã'iku da annabãwa lyãyengiji. Shin, zai umurce ku da kãfirci ne a bãyan kun riga kun zama mãsu sallamãwa (Musulmi) |