Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 81 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَإِذۡ أَخَذَ ٱللَّهُ مِيثَٰقَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ لَمَآ ءَاتَيۡتُكُم مِّن كِتَٰبٖ وَحِكۡمَةٖ ثُمَّ جَآءَكُمۡ رَسُولٞ مُّصَدِّقٞ لِّمَا مَعَكُمۡ لَتُؤۡمِنُنَّ بِهِۦ وَلَتَنصُرُنَّهُۥۚ قَالَ ءَأَقۡرَرۡتُمۡ وَأَخَذۡتُمۡ عَلَىٰ ذَٰلِكُمۡ إِصۡرِيۖ قَالُوٓاْ أَقۡرَرۡنَاۚ قَالَ فَٱشۡهَدُواْ وَأَنَا۠ مَعَكُم مِّنَ ٱلشَّٰهِدِينَ ﴾
[آل عِمران: 81]
﴿وإذ أخذ الله ميثاق النبيين لما آتيتكم من كتاب وحكمة ثم جاءكم﴾ [آل عِمران: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Allah Ya riƙi alkawarin Annabawa: "Lalle ne ban ba ku wani abu ba daga Littafi da hikima, sa'an nan kuma wani manzo ya je muku, mai gaskatawa ga abin da yake tare da ku; lalle ne za ku gaskata Shi, kuma lalle ne za ku taimake shi." Ya ce: "Shin, kun tabbatar kuma kun riƙi alkawariNa a kan wannan a gare ku?" suka ce: "Mun tabbatar." Ya ce: "To, ku yi shaida, kuma Ni a tare da ku Ina daga masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Allah Ya riƙi alkawarin Annabawa: "Lalle ne ban ba ku wani abu ba daga Littafi da hikima, sa'an nan kuma wani manzo ya je muku, mai gaskatawa ga abin da yake tare da ku; lalle ne za ku gaskata Shi, kuma lalle ne za ku taimake shi." Ya ce: "Shin, kun tabbatar kuma kun riƙi alkawariNa a kan wannan a gare ku?" suka ce: "Mun tabbatar." Ya ce: "To, ku yi shaida, kuma Ni a tare da ku Ina daga masu shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Allah Ya riƙi alkawarin Annabãwa: "Lalle ne ban bã ku wani abu ba daga Littãfi da hikima, sa'an nan kuma wani manzo ya je muku, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku; lalle ne zã ku gaskata Shi, kuma lalle ne zã ku taimake shi." Ya ce: "Shin, kun tabbatar kuma kun riƙi alkawarĩNa a kan wannan a gare ku?" suka ce: "Mun tabbatar." Ya ce: "To, ku yi shaida, kuma Nĩ a tãre da ku Inã daga mãsu shaida |