Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 88 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿خَٰلِدِينَ فِيهَا لَا يُخَفَّفُ عَنۡهُمُ ٱلۡعَذَابُ وَلَا هُمۡ يُنظَرُونَ ﴾
[آل عِمران: 88]
﴿خالدين فيها لا يخفف عنهم العذاب ولا هم ينظرون﴾ [آل عِمران: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu dawwama a cikinta, ba a sauƙaƙa azabar gare su, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu dawwama a cikinta, ba a sauƙaƙa azabar gare su, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mãsu dawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãbar gare su, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba |