Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 18 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَلَهُ ٱلۡحَمۡدُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَعَشِيّٗا وَحِينَ تُظۡهِرُونَ ﴾
[الرُّوم: 18]
﴿وله الحمد في السموات والأرض وعشيا وحين تظهرون﴾ [الرُّوم: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne da godiya, a cikin sammai da ƙasa kuma da lokacin yamma da lokacin zawali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne da godiya, a cikin sammai da ƙasa kuma da lokacin yamma da lokacin zawali |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne da gõdiya, a cikin sammai da ƙasã kuma da lõkacin yamma da lõkacin zawãli |