Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 29 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿بَلِ ٱتَّبَعَ ٱلَّذِينَ ظَلَمُوٓاْ أَهۡوَآءَهُم بِغَيۡرِ عِلۡمٖۖ فَمَن يَهۡدِي مَنۡ أَضَلَّ ٱللَّهُۖ وَمَا لَهُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[الرُّوم: 29]
﴿بل اتبع الذين ظلموا أهواءهم بغير علم فمن يهدي من أضل الله﴾ [الرُّوم: 29]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! waɗanda suka yi zaunci sun bi son zuciyoyinsu, ba tare da wani ilmi ba. To wane ne zai shiryar da wanda Allah Ya ɓatar, kuma ba su da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! waɗanda suka yi za1unci sun bi son zuciyoyinsu, ba tare da wani ilmi ba. To wane ne zai shiryar da wanda Allah Ya ɓatar, kuma ba su da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'aha! waɗanda suka yi zã1unci sun bi son zũciyõyinsu, bã tãre da wani ilmi ba. To wãne ne zai shiryar da wanda Allah Ya ɓatar, kuma bã su da waɗansu mataimaka |