Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 30 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَأَقِمۡ وَجۡهَكَ لِلدِّينِ حَنِيفٗاۚ فِطۡرَتَ ٱللَّهِ ٱلَّتِي فَطَرَ ٱلنَّاسَ عَلَيۡهَاۚ لَا تَبۡدِيلَ لِخَلۡقِ ٱللَّهِۚ ذَٰلِكَ ٱلدِّينُ ٱلۡقَيِّمُ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الرُّوم: 30]
﴿فأقم وجهك للدين حنيفا فطرة الله التي فطر الناس عليها لا تبديل﴾ [الرُّوم: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini,* kana mai karkata zuwa ga gaskiya, halittar Allah da Ya halitta mutane a kanta. Babu musanyawa ga halittar Allah, wannan shi ne addini madaidaici kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini, kana mai karkata zuwa ga gaskiya, halittar Allah da Ya halitta mutane a kanta. Babu musanyawa ga halittar Allah, wannan shi ne addini madaidaici kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini, kanã mai karkata zuwa ga gaskiya, halittar Allah da Ya halitta mutãne a kanta. Bãbu musanyãwa ga halittar Allah, wannan shĩ ne addini madaidaici kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba |