Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 32 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿مِنَ ٱلَّذِينَ فَرَّقُواْ دِينَهُمۡ وَكَانُواْ شِيَعٗاۖ كُلُّ حِزۡبِۭ بِمَا لَدَيۡهِمۡ فَرِحُونَ ﴾
[الرُّوم: 32]
﴿من الذين فرقوا دينهم وكانوا شيعا كل حزب بما لديهم فرحون﴾ [الرُّوم: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Watau waɗanda suka rarrabe addininsu kuma suka kasance ƙungiya-ƙungiya, kowace ƙungiya tana mai farin ciki da abin da ke a gare ta kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi Watau waɗanda suka rarrabe addininsu kuma suka kasance ƙungiya-ƙungiya, kowace ƙungiya tana mai farin ciki da abin da ke a gare ta kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wãtau waɗanda suka rarrabe addininsu kuma suka kasance ƙungiya-ƙungiya, kõwace ƙungiya tanã mai farin ciki da abin da ke a gare ta kawai |