Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 31 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿۞ مُنِيبِينَ إِلَيۡهِ وَٱتَّقُوهُ وَأَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَلَا تَكُونُواْ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[الرُّوم: 31]
﴿منيبين إليه واتقوه وأقيموا الصلاة ولا تكونوا من المشركين﴾ [الرُّوم: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuna masu mai da al'amari gare Shi, kuma ku bi Shi dataƙawa, kuma ku tsayar da salla, kuma kada ku kasance daga mushirikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuna masu mai da al'amari gare Shi, kuma ku bi Shi dataƙawa, kuma ku tsayar da salla, kuma kada ku kasance daga mushirikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kunã mãsu mai da al'amari gare Shi, kuma ku bĩ Shi dataƙawa, kuma ku tsayar da salla, kuma kada ku kasance daga mushirikai |