Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 33 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَإِذَا مَسَّ ٱلنَّاسَ ضُرّٞ دَعَوۡاْ رَبَّهُم مُّنِيبِينَ إِلَيۡهِ ثُمَّ إِذَآ أَذَاقَهُم مِّنۡهُ رَحۡمَةً إِذَا فَرِيقٞ مِّنۡهُم بِرَبِّهِمۡ يُشۡرِكُونَ ﴾
[الرُّوم: 33]
﴿وإذا مس الناس ضر دعوا ربهم منيبين إليه ثم إذا أذاقهم منه﴾ [الرُّوم: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan cuta ta shafi mutane, sai su kirayi Ubangijinsu, suna masu mai da al'amari gare Shi, sa'an nan idan Ya ɗanɗana musu wata rahama daga gare Shi, sai ga wani ɓangare daga gare su suna shirki da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cuta ta shafi mutane, sai su kirayi Ubangijinsu, suna masu mai da al'amari gare Shi, sa'an nan idan Ya ɗanɗana musu wata rahama daga gare Shi, sai ga wani ɓangare daga gare su suna shirki da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cũta ta shãfi mutãne, sai su kirãyi Ubangijinsu, sunã mãsu mai da al'amari gare Shi, sa'an nan idan Ya ɗanɗana musu wata rahama daga gare Shi, sai gã wani ɓangare daga gare su sunã shirki da Ubangijinsu |