Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 36 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَإِذَآ أَذَقۡنَا ٱلنَّاسَ رَحۡمَةٗ فَرِحُواْ بِهَاۖ وَإِن تُصِبۡهُمۡ سَيِّئَةُۢ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيهِمۡ إِذَا هُمۡ يَقۡنَطُونَ ﴾
[الرُّوم: 36]
﴿وإذا أذقنا الناس رحمة فرحوا بها وإن تصبهم سيئة بما قدمت أيديهم﴾ [الرُّوم: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Muka ɗanɗana wa mutane wata rahama, sai su yi farin ciki da ita kuma idan cuta ta same su, saboda abin da hannayensu suka gabatar, sai ga su suna yanke ƙauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka ɗanɗana wa mutane wata rahama, sai su yi farin ciki da ita kuma idan cuta ta same su, saboda abin da hannayensu suka gabatar, sai ga su suna yanke ƙauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka ɗanɗana wa mutãne wata rahama, sai su yi farin ciki da ita kuma idan cũta ta sãme su, sabõda abin da hannayensu suka gabãtar, sai gã su sunã yanke ƙauna |