Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 37 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّ ٱللَّهَ يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ وَيَقۡدِرُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الرُّوم: 37]
﴿أو لم يروا أن الله يبسط الرزق لمن يشاء ويقدر إن في﴾ [الرُّوم: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma ba su gani ba cewa Allah na shimfida arziki ga wanda Yake so kuma Yana ƙuntatawa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga mutane masu yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cewa Allah na shimfida arziki ga wanda Yake so kuma Yana ƙuntatawa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga mutane masu yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cẽwa Allah na shimfida arziki ga wanda Yake so kuma Yanã ƙuntatãwa? Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga mutãne mãsu yin ĩmãni |