×

Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan 30:45 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Rum ⮕ (30:45) ayat 45 in Hausa

30:45 Surah Ar-Rum ayat 45 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 45 - الرُّوم - Page - Juz 21

﴿لِيَجۡزِيَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ مِن فَضۡلِهِۦٓۚ إِنَّهُۥ لَا يُحِبُّ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[الرُّوم: 45]

Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah bã Ya son kafirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ليجزي الذين آمنوا وعملوا الصالحات من فضله إنه لا يحب الكافرين, باللغة الهوسا

﴿ليجزي الذين آمنوا وعملوا الصالحات من فضله إنه لا يحب الكافرين﴾ [الرُّوم: 45]

Abubakar Mahmood Jummi
Domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah ba Ya son kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah ba Ya son kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah bã Ya son kafirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek