Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 54 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿۞ ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَكُم مِّن ضَعۡفٖ ثُمَّ جَعَلَ مِنۢ بَعۡدِ ضَعۡفٖ قُوَّةٗ ثُمَّ جَعَلَ مِنۢ بَعۡدِ قُوَّةٖ ضَعۡفٗا وَشَيۡبَةٗۚ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ وَهُوَ ٱلۡعَلِيمُ ٱلۡقَدِيرُ ﴾
[الرُّوم: 54]
﴿الله الذي خلقكم من ضعف ثم جعل من بعد ضعف قوة ثم﴾ [الرُّوم: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne Ya halitta ku daga rauni,* sa'an nan Ya sanya wani ƙarfi a bayan wani rauni, sa'an nan Ya sanya wani rauni da furfura a bayan wani ƙarfi, Allah na halitta abin da Ya so, kuma Shi ne Mai ilmi, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Ya halitta ku daga rauni, sa'an nan Ya sanya wani ƙarfi a bayan wani rauni, sa'an nan Ya sanya wani rauni da furfura a bayan wani ƙarfi, Allah na halitta abin da Ya so, kuma Shi ne Mai ilmi, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne Ya halitta ku daga rauni, sa'an nan Ya sanya wani ƙarfi a bayan wani rauni, sa'an nan Ya sanya wani rauni da furfura a bãyan wani ƙarfi, Allah na halitta abin da Ya so, kuma Shĩ ne Mai ilmi, Mai ĩkon yi |