×

Kuma a rãnar da Sa'a* ke tsayuwa, mãsu laifi na rantsuwã: Ba 30:55 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ar-Rum ⮕ (30:55) ayat 55 in Hausa

30:55 Surah Ar-Rum ayat 55 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 55 - الرُّوم - Page - Juz 21

﴿وَيَوۡمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ يُقۡسِمُ ٱلۡمُجۡرِمُونَ مَا لَبِثُواْ غَيۡرَ سَاعَةٖۚ كَذَٰلِكَ كَانُواْ يُؤۡفَكُونَ ﴾
[الرُّوم: 55]

Kuma a rãnar da Sa'a* ke tsayuwa, mãsu laifi na rantsuwã: Ba su zauna a cikin kabari ba fãce sã'a guda. Kamar haka suka kasance anã karkatar da su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ويوم تقوم الساعة يقسم المجرمون ما لبثوا غير ساعة كذلك كانوا يؤفكون, باللغة الهوسا

﴿ويوم تقوم الساعة يقسم المجرمون ما لبثوا غير ساعة كذلك كانوا يؤفكون﴾ [الرُّوم: 55]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a ranar da Sa'a* ke tsayuwa, masu laifi na rantsuwa: Ba su zauna a cikin kabari ba face sa'a guda. Kamar haka suka kasance ana karkatar da su
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a ranar da Sa'a ke tsayuwa, masu laifi na rantsuwa: Ba su zauna a cikin kabari ba face sa'a guda. Kamar haka suka kasance ana karkatar da su
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a rãnar da Sa'a ke tsayuwa, mãsu laifi na rantsuwã: Ba su zauna a cikin kabari ba fãce sã'a guda. Kamar haka suka kasance anã karkatar da su
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek