Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 56 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ وَٱلۡإِيمَٰنَ لَقَدۡ لَبِثۡتُمۡ فِي كِتَٰبِ ٱللَّهِ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡبَعۡثِۖ فَهَٰذَا يَوۡمُ ٱلۡبَعۡثِ وَلَٰكِنَّكُمۡ كُنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[الرُّوم: 56]
﴿وقال الذين أوتوا العلم والإيمان لقد لبثتم في كتاب الله إلى يوم﴾ [الرُّوم: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi da imani suka ce: "Lalle, haƙiƙa kun zauna a cikin Littafin Allah, har zuwa ranar tayarwa, to, kuma wannan ita ce ranar tayarwar, kuma amma ku, kun kasance* ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi da imani suka ce: "Lalle, haƙiƙa kun zauna a cikin Littafin Allah, har zuwa ranar tayarwa, to, kuma wannan ita ce ranar tayarwar, kuma amma ku, kun kasance ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda aka bai wa ilmi da ĩmãni suka ce: "Lalle, haƙĩƙa kun zauna a cikin Littãfin Allah, har zuwa rãnar tãyarwa, to, kuma wannan ita ce rãnar tãyarwar, kuma amma kũ, kun kasance ba ku sani ba |