Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 57 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَيَوۡمَئِذٖ لَّا يَنفَعُ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مَعۡذِرَتُهُمۡ وَلَا هُمۡ يُسۡتَعۡتَبُونَ ﴾
[الرُّوم: 57]
﴿فيومئذ لا ينفع الذين ظلموا معذرتهم ولا هم يستعتبون﴾ [الرُّوم: 57]
Abubakar Mahmood Jummi To, a ranar da uzurin waɗanda suka yi zalunci ba ya amfaninsu, kuma ba a neman yardarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a ranar da uzurin waɗanda suka yi zalunci ba ya amfaninsu, kuma ba a neman yardarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a rãnar da uzurin waɗanda suka yi zãlunci bã ya amfaninsu, kuma bã a neman yardarsu |