Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 58 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَلَقَدۡ ضَرَبۡنَا لِلنَّاسِ فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ مِن كُلِّ مَثَلٖۚ وَلَئِن جِئۡتَهُم بِـَٔايَةٖ لَّيَقُولَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِنۡ أَنتُمۡ إِلَّا مُبۡطِلُونَ ﴾
[الرُّوم: 58]
﴿ولقد ضربنا للناس في هذا القرآن من كل مثل ولئن جئتهم بآية﴾ [الرُّوم: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle tabbas Mun buga kowane irin misali ga mutane a cikin wannan Alƙur'ani, kuma lalle idan ka je musu da kowace aya, lalle, waɗanda suka kafirta za su ce "Ku, ba kome kuke ba face masu barua |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle tabbas Mun buga kowane irin misali ga mutane a cikin wannan Alƙur'ani, kuma lalle idan ka je musu da kowace aya, lalle, waɗanda suka kafirta za su ce "Ku, ba kome kuke ba face masu barua |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle tabbas Mun buga kõwane irin misãli ga mutãne a cikin wannan Alƙur'ãni, kuma lalle idan kã je musu da kõwace ãyã, lalle, waɗanda suka kãfirta zã su ce "Kũ, bã kõme kuke ba fãce mãsu barua |