Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 60 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَٱصۡبِرۡ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞۖ وَلَا يَسۡتَخِفَّنَّكَ ٱلَّذِينَ لَا يُوقِنُونَ ﴾ 
[الرُّوم: 60]
﴿فاصبر إن وعد الله حق ولا يستخفنك الذين لا يوقنون﴾ [الرُّوم: 60]
| Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka yi haƙuri lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma kada waɗanda ba su da yaƙini su sassance maka hankali  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka yi haƙuri lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma kada waɗanda ba su da yaƙini su sassabce maka hankali  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka yi haƙuri lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma kada waɗanda bã su da yaƙĩni su sassabce maka hankali  |