Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 8 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَتَفَكَّرُواْ فِيٓ أَنفُسِهِمۗ مَّا خَلَقَ ٱللَّهُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَآ إِلَّا بِٱلۡحَقِّ وَأَجَلٖ مُّسَمّٗىۗ وَإِنَّ كَثِيرٗا مِّنَ ٱلنَّاسِ بِلِقَآيِٕ رَبِّهِمۡ لَكَٰفِرُونَ ﴾
[الرُّوم: 8]
﴿أو لم يتفكروا في أنفسهم ما خلق الله السموات والأرض وما بينهما﴾ [الرُّوم: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su yi tunani ba a cikin zukatansu cewa Allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakaninsu, face da gaskiya* da ajali ambatacce? Kuma lalle masu yawa daga mutane kafirai ne ga gamuwa da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tunani ba a cikin zukatansu cewa Allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakaninsu, face da gaskiya da ajali ambatacce? Kuma lalle masu yawa daga mutane kafirai ne ga gamuwa da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su yi tunãni ba a cikin zukãtansu cẽwa Allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da ajali ambatacce? Kuma lalle mãsu yawa daga mutãne kãfirai ne ga gamuwa da Ubangijinsu |