Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 16 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿يَٰبُنَيَّ إِنَّهَآ إِن تَكُ مِثۡقَالَ حَبَّةٖ مِّنۡ خَرۡدَلٖ فَتَكُن فِي صَخۡرَةٍ أَوۡ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ أَوۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ يَأۡتِ بِهَا ٱللَّهُۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَطِيفٌ خَبِيرٞ ﴾
[لُقمَان: 16]
﴿يابني إنها إن تك مثقال حبة من خردل فتكن في صخرة أو﴾ [لُقمَان: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ƙaramin ɗana! Lalle ita idan gwargwadon ƙwayar komayya ce ta kasance, to, ta kasance a cikin wani falalen dutse, ko a cikin sammai, ko a cikin ƙasa, Allah zai kawo ta Lalle Allah Mai tausasawa ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ƙaramin ɗana! Lalle ita idan gwargwadon ƙwayar komayya ce ta kasance, to, ta kasance a cikin wani falalen dutse, ko a cikin sammai, ko a cikin ƙasa, Allah zai kawo ta Lalle Allah Mai tausasawa ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ƙaramin ɗãna! Lalle ita idan gwargwadon ƙwãyar kõmayya ce ta kasance, to, ta kasance a cikin wani falalen dũtse, kõ a cikin sammai, kõ a cikin ƙasã, Allah zai kãwo ta Lalle Allah Mai tausasãwa ne, Masani |