Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 17 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿يَٰبُنَيَّ أَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ وَأۡمُرۡ بِٱلۡمَعۡرُوفِ وَٱنۡهَ عَنِ ٱلۡمُنكَرِ وَٱصۡبِرۡ عَلَىٰ مَآ أَصَابَكَۖ إِنَّ ذَٰلِكَ مِنۡ عَزۡمِ ٱلۡأُمُورِ ﴾
[لُقمَان: 17]
﴿يابني أقم الصلاة وأمر بالمعروف وانه عن المنكر واصبر على ما أصابك﴾ [لُقمَان: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ƙaramin ɗana! Ka tsai da salla, kuma ka yi umurni da abin da aka sani, kuma ka yi hani daga abin da ba a sani ba, kuma ka yi haƙuri a kan abin da ya same ka. Lalle, wancan yana daga muhimman al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ƙaramin ɗana! Ka tsai da salla, kuma ka yi umurni da abin da aka sani, kuma ka yi hani daga abin da ba a sani ba, kuma ka yi haƙuri a kan abin da ya same ka. Lalle, wancan yana daga muhimman al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ƙaramin ɗãna! Ka tsai da salla, kuma ka yi umurni da abin da aka sani, kuma ka yi hani daga abin da ba a sani ba, kuma ka yi haƙuri a kan abin da ya sãme ka. Lalle, wancan yanã daga muhimman al'amura |