Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 20 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿أَلَمۡ تَرَوۡاْ أَنَّ ٱللَّهَ سَخَّرَ لَكُم مَّا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَأَسۡبَغَ عَلَيۡكُمۡ نِعَمَهُۥ ظَٰهِرَةٗ وَبَاطِنَةٗۗ وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يُجَٰدِلُ فِي ٱللَّهِ بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَلَا هُدٗى وَلَا كِتَٰبٖ مُّنِيرٖ ﴾
[لُقمَان: 20]
﴿ألم تروا أن الله سخر لكم ما في السموات وما في الأرض﴾ [لُقمَان: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ku gani ba, cewa Allah Ya hore muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, kuma Ya zuba ni'imominsa a kanku, bayyanannu da ɓoyayyu? Kuma akwai daga mutane wanda ke yin jidali ga al'amarin Allah, ba da wani ilmi ba, kuma ba da wata shiriya ba, kuma ba da wani littafi mai haskakawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ku gani ba, cewa Allah Ya hore muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, kuma Ya zuba ni'imominsa a kanku, bayyanannu da ɓoyayyu? Kuma akwai daga mutane wanda ke yin jidali ga al'amarin Allah, ba da wani ilmi ba, kuma ba da wata shiriya ba, kuma ba da wani littafi mai haskakawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ku gani ba, cẽwa Allah Yã hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasã, kuma Ya zuba ni'imõminsa a kanku, bayyanannu da ɓõyayyu? Kuma akwai daga mutãne wanda ke yin jidãli ga al'amarin Allah, bã da wani ilmi ba, kuma bã da wata shiriya ba, kumã ba da wani littãfi mai haskakãwa ba |