Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 21 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ ٱتَّبِعُواْ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ قَالُواْ بَلۡ نَتَّبِعُ مَا وَجَدۡنَا عَلَيۡهِ ءَابَآءَنَآۚ أَوَلَوۡ كَانَ ٱلشَّيۡطَٰنُ يَدۡعُوهُمۡ إِلَىٰ عَذَابِ ٱلسَّعِيرِ ﴾
[لُقمَان: 21]
﴿وإذا قيل لهم اتبعوا ما أنـزل الله قالوا بل نتبع ما وجدنا﴾ [لُقمَان: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu, "Ku bi abin da Allah ya saukar," sai su ce: "A'a, muna bin abin da muka sami ubanninmu a kansa." shin ko da Shaiɗan na kiran su ne zuwa ga azabar sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku bi abin da Allah ya saukar," sai su ce: "A'a, muna bin abin da muka sami ubanninmu a kansa." shin ko da Shaiɗan na kiran su ne zuwa ga azabar sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku bi abin da Allah ya saukar," sai su ce: "Ã'a, munã bin abin da muka sãmi ubanninmu a kansa." shin kõ dã Shaiɗan nã kiran su ne zuwa ga azãbar sa'ir |