Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 19 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَٱقۡصِدۡ فِي مَشۡيِكَ وَٱغۡضُضۡ مِن صَوۡتِكَۚ إِنَّ أَنكَرَ ٱلۡأَصۡوَٰتِ لَصَوۡتُ ٱلۡحَمِيرِ ﴾
[لُقمَان: 19]
﴿واقصد في مشيك واغضض من صوتك إن أنكر الأصوات لصوت الحمير﴾ [لُقمَان: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka tsakaita a tafiyarka, kuma ka runtse ga sautinka. Lalle mafi munin sautuka haƙiƙa shi ne sautin jakuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tsakaita a tafiyarka, kuma ka runtse ga sautinka. Lalle mafi munin sautuka haƙiƙa shi ne sautin jakuna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tsakaita a tafiyarka, kuma ka runtse ga sautinka. Lalle mafi mũnin sautuka haƙĩƙa shĩ ne sautin jãkuna |