Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 28 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿مَّا خَلۡقُكُمۡ وَلَا بَعۡثُكُمۡ إِلَّا كَنَفۡسٖ وَٰحِدَةٍۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعُۢ بَصِيرٌ ﴾
[لُقمَان: 28]
﴿ما خلقكم ولا بعثكم إلا كنفس واحدة إن الله سميع بصير﴾ [لُقمَان: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Halittarku ba ta zama ba, kuma tayar da ku bai zama ba, face kamar rai guda. Lalle, Allah Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Halittarku ba ta zama ba, kuma tayar da ku bai zama ba, face kamar rai guda. Lalle, Allah Mai ji ne, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Halittarku bã ta zama ba, kuma tãyar da ku bai zama ba, fãce kamar rai guda. Lalle, Allah Mai jĩ ne, Mai gani |