Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 29 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ يُولِجُ ٱلَّيۡلَ فِي ٱلنَّهَارِ وَيُولِجُ ٱلنَّهَارَ فِي ٱلَّيۡلِ وَسَخَّرَ ٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ كُلّٞ يَجۡرِيٓ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗى وَأَنَّ ٱللَّهَ بِمَا تَعۡمَلُونَ خَبِيرٞ ﴾
[لُقمَان: 29]
﴿ألم تر أن الله يولج الليل في النهار ويولج النهار في الليل﴾ [لُقمَان: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ku ga, lalle, Allah Yana shigar da dare a cikin rana ba, kuma Yana shigar da rana a cikin dare kuma Ya hore rana da wata kowane yana gudana zuwa a ajali ambatacce kuma lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ku ga, lalle, Allah Yana shigar da dare a cikin rana ba, kuma Yana shigar da rana a cikin dare kuma Ya hore rana da wata kowane yana gudana zuwa a ajali ambatacce kuma lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ku ga, lalle, Allah Yanã shigar da dare a cikin rãna ba, kuma Yanã shigar da rãna a cikin dare kuma Yã hõre rãnã da watã kõwane yanã gudãna zuwa a ajali ambatacce kuma lalle Allah Masani ne ga abin da kuke aikatãwa |