Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 27 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَلَوۡ أَنَّمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ مِن شَجَرَةٍ أَقۡلَٰمٞ وَٱلۡبَحۡرُ يَمُدُّهُۥ مِنۢ بَعۡدِهِۦ سَبۡعَةُ أَبۡحُرٖ مَّا نَفِدَتۡ كَلِمَٰتُ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[لُقمَان: 27]
﴿ولو أنما في الأرض من شجرة أقلام والبحر يمده من بعده سبعة﴾ [لُقمَان: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dai abin da ke a cikin ƙasa duka, na itace, ya zama alƙalumma, kuma teku tana yi masa tawada, a bayansa da waɗansu tekuna bakwai kalmomin Allah ba za su ƙare ba.* Lalle, Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dai abin da ke a cikin ƙasa duka, na itace, ya zama alƙalumma, kuma teku tana yi masa tawada, a bayansa da waɗansu tekuna bakwai kalmomin Allah ba za su ƙare ba. Lalle, Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã dai abin da ke a cikin ƙasa duka, na itãce, ya zama alƙalumma, kuma tẽku tanã yi masa tawada, a bayansa da waɗansu tẽkuna bakwai kalmõmin Allah ba zã su ƙãre ba. Lalle, Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima |