Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 4 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَيُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ يُوقِنُونَ ﴾
[لُقمَان: 4]
﴿الذين يقيمون الصلاة ويؤتون الزكاة وهم بالآخرة هم يوقنون﴾ [لُقمَان: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke tsai da salla kuma suna bayar da zakka kuma su, suna yin imanin yaƙini, ga lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke tsai da salla kuma suna ɓayar da zakka kuma su, suna yin imanin yaƙini, ga lahira |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke tsai da salla kuma sunã ɓãyar da zakka kuma sũ, sunã yin ĩmãnin yaƙĩni, ga lãhira |