Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 8 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُمۡ جَنَّٰتُ ٱلنَّعِيمِ ﴾ 
[لُقمَان: 8]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم جنات النعيم﴾ [لُقمَان: 8]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da gidajen Aljannar ni'ima  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da gidajen Aljannar ni'ima  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljannar ni'ima  |