Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 15 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿إِنَّمَا يُؤۡمِنُ بِـَٔايَٰتِنَا ٱلَّذِينَ إِذَا ذُكِّرُواْ بِهَا خَرُّواْۤ سُجَّدٗاۤ وَسَبَّحُواْ بِحَمۡدِ رَبِّهِمۡ وَهُمۡ لَا يَسۡتَكۡبِرُونَ۩ ﴾
[السَّجدة: 15]
﴿إنما يؤمن بآياتنا الذين إذا ذكروا بها خروا سجدا وسبحوا بحمد ربهم﴾ [السَّجدة: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke imani da ayoyin Mu kawai, su ne waɗanda idan aka karanta musu ayoyinMu sai su faɗi suna masu sujada kuma su yi tasbihi game da gode wa Ubangijinsu, alhali kuwa su ba su yin girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke imani da ayoyinMu kawai, su ne waɗanda idan aka karanta musu ayoyinMu sai su faɗi suna masu sujada kuma su yi tasbihi game da gode wa Ubangijinsu, alhali kuwa su ba su yin girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke ĩmãni da ãyõyinMu kawai, sũ ne waɗanda idan aka karanta musu ãyõyinMu sai su fãɗi sunã mãsu sujada kuma su yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinsu, alhãli kuwa su bã su yin girman kai |