Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 16 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿تَتَجَافَىٰ جُنُوبُهُمۡ عَنِ ٱلۡمَضَاجِعِ يَدۡعُونَ رَبَّهُمۡ خَوۡفٗا وَطَمَعٗا وَمِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ يُنفِقُونَ ﴾
[السَّجدة: 16]
﴿تتجافى جنوبهم عن المضاجع يدعون ربهم خوفا وطمعا ومما رزقناهم ينفقون﴾ [السَّجدة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Sasanninsu na nisanta daga wuraren kwanciya, suna kiran Ubangijinsu bisa ga tsoro da ɗammani, kuma suna ciryawa daga abin da Muka azurta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sasanninsu na nisanta daga wuraren kwanciya, suna kiran Ubangijinsu bisa ga tsoro da ɗammani, kuma suna ciryawa daga abin da Muka azurta su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sãsanninsu nã nĩsanta daga wurãren kwanciya, sunã kiran Ubangijinsu bisa ga tsõro da ɗammãni, kuma sunã ciryawa daga abin da Muka azurta su |