Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 14 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿فَذُوقُواْ بِمَا نَسِيتُمۡ لِقَآءَ يَوۡمِكُمۡ هَٰذَآ إِنَّا نَسِينَٰكُمۡۖ وَذُوقُواْ عَذَابَ ٱلۡخُلۡدِ بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[السَّجدة: 14]
﴿فذوقوا بما نسيتم لقاء يومكم هذا إنا نسيناكم وذوقوا عذاب الخلد بما﴾ [السَّجدة: 14]
Abubakar Mahmood Jummi To, ku ɗanɗana saboda abin da kuka manta na haɗuwa da ranarku wannan. Lalle Mu ma Mun manta da ku, kuma ku danɗani azabar dawwama saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ku ɗanɗana saboda abin da kuka manta na haɗuwa da ranarku wannan. Lalle Mu ma Mun manta da ku, kuma ku danɗani azabar dawwama saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ku ɗanɗana sabõda abin da kuka manta na haɗuwa da ranarku wannan. Lalle Mũ mã Mun manta da ku, kuma ku dãnɗani azãbar dawwama sabõda abin da kuka kasance kunã aikatãwa |