Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 26 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَهۡدِ لَهُمۡ كَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِن قَبۡلِهِم مِّنَ ٱلۡقُرُونِ يَمۡشُونَ فِي مَسَٰكِنِهِمۡۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٍۚ أَفَلَا يَسۡمَعُونَ ﴾
[السَّجدة: 26]
﴿أو لم يهد لهم كم أهلكنا من قبلهم من القرون يمشون في﴾ [السَّجدة: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ya shiryar da su cewa da yawa Muka halakara gabaninsu, daga al'ummomi suna tafiya a cikin masaukansu?* Lalle a cikin wancan akwai ayoyi. Shin, ba su ji ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ya shiryar da su cewa da yawa Muka halakara gabaninsu, daga al'ummomi suna tafiya a cikin masaukansu? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi. Shin, ba su ji ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ya shiryar da su cẽwa da yawa Muka halakara gabãninsu, daga al'ummõmi sunã tafiya a cikin masaukansu? Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi. Shin, ba su jĩ ne |