Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 27 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّا نَسُوقُ ٱلۡمَآءَ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ ٱلۡجُرُزِ فَنُخۡرِجُ بِهِۦ زَرۡعٗا تَأۡكُلُ مِنۡهُ أَنۡعَٰمُهُمۡ وَأَنفُسُهُمۡۚ أَفَلَا يُبۡصِرُونَ ﴾
[السَّجدة: 27]
﴿أو لم يروا أنا نسوق الماء إلى الأرض الجرز فنخرج به زرعا﴾ [السَّجدة: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma ba su gani ba cewa lalle Mu, Muna kora ruwa zuwa ga ƙasa ƙeƙasasshiya, sa'an nan Mu fitar, game da shi, wata shuka wadda dabbobinsu, da su kansu ke ci daga gare ta? Ashe fa ba su gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cewa lalle Mu, Muna kora ruwa zuwa ga ƙasa ƙeƙasasshiya, sa'an nan Mu fitar, game da shi, wata shuka wadda dabbobinsu, da su kansu ke ci daga gare ta? Ashe fa ba su gani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma ba su gani ba cẽwa lalle Mũ, Munã kõra ruwa zuwa ga ƙasã ƙeƙasasshiya, sa'an nan Mu fitar, game da shi, wata shũka wadda dabbõbinsu, da su kansu ke ci daga gare ta? Ashe fa ba su gani ba |