Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 25 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿إِنَّ رَبَّكَ هُوَ يَفۡصِلُ بَيۡنَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فِيمَا كَانُواْ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[السَّجدة: 25]
﴿إن ربك هو يفصل بينهم يوم القيامة فيما كانوا فيه يختلفون﴾ [السَّجدة: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Ubangijinka shi ne zai rarrabe a tsakaninsu a Ranar ¡iyama a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Ubangijinka shi ne zai rarrabe a tsakaninsu a Ranar ¡iyama a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Ubangijinka shĩ ne zai rarrabe a tsakãninsu a Rãnar ¡iyãma a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa jũna a cikinsa |