Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 4 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَا فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰ عَلَى ٱلۡعَرۡشِۖ مَا لَكُم مِّن دُونِهِۦ مِن وَلِيّٖ وَلَا شَفِيعٍۚ أَفَلَا تَتَذَكَّرُونَ ﴾
[السَّجدة: 4]
﴿الله الذي خلق السموات والأرض وما بينهما في ستة أيام ثم استوى﴾ [السَّجدة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne wanda Ya halitta sammai da ƙassai da abin da yake a tsakaninsu a cikin kwanuka shida, sa'an nan Ya daidaita a kan Al'arshi. Ba ku da, baicin Shi, wani majiɓinci kuma babu wani maceci. Shin, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu a cikin kwanuka shida, sa'an nan Ya daidaita a kan Al'arshi. Ba ku da, baicin Shi, wani majiɓinci kuma babu wani maceci. Shin, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu a cikin kwãnuka shida, sa'an nan Ya daidaita a kan Al'arshi. Bã ku da, baicin Shi, wani majiɓinci kuma babu wani maceci. Shin, bã zã ku yi tunãni ba |