Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 12 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَإِذۡ يَقُولُ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ مَّا وَعَدَنَا ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥٓ إِلَّا غُرُورٗا ﴾
[الأحزَاب: 12]
﴿وإذ يقول المنافقون والذين في قلوبهم مرض ما وعدنا الله ورسوله إلا﴾ [الأحزَاب: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da munafukai da waɗanda akwai cuta a cikin zukatansu ke cewa, Allah da Manzon Sa, "Ba su yi mana wa'adin kome ba, face ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da munafukai da waɗanda akwai cuta a cikin zukatansu ke cewa, Allah da ManzonSa, "Ba su yi mana wa'adin kome ba, face ruɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da munafukai da waɗanda akwai cũta a cikin zukãtansu ke cẽwa, Allah da ManzonSa, "Ba su yi mana wa'adin kõme ba, fãce rũɗi |