×

Kuma a lõkacin da wata ƙungiya daga gare su, ta ce, "Ya 33:13 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:13) ayat 13 in Hausa

33:13 Surah Al-Ahzab ayat 13 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 13 - الأحزَاب - Page - Juz 21

﴿وَإِذۡ قَالَت طَّآئِفَةٞ مِّنۡهُمۡ يَٰٓأَهۡلَ يَثۡرِبَ لَا مُقَامَ لَكُمۡ فَٱرۡجِعُواْۚ وَيَسۡتَـٔۡذِنُ فَرِيقٞ مِّنۡهُمُ ٱلنَّبِيَّ يَقُولُونَ إِنَّ بُيُوتَنَا عَوۡرَةٞ وَمَا هِيَ بِعَوۡرَةٍۖ إِن يُرِيدُونَ إِلَّا فِرَارٗا ﴾
[الأحزَاب: 13]

Kuma a lõkacin da wata ƙungiya daga gare su, ta ce, "Ya mutãnen Yasriba!* Bã ku da wani matsayi, sabõda haka ku kõma." Kuma wata ƙungiya daga gare su na nẽman izni ga Annabi sunãcẽwa, "Lalle gidãjenmu kuranye suke," alhãli kuwa bã kuranye suke ba, bã su da nufin kome fãce gudu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قالت طائفة منهم ياأهل يثرب لا مقام لكم فارجعوا ويستأذن فريق, باللغة الهوسا

﴿وإذ قالت طائفة منهم ياأهل يثرب لا مقام لكم فارجعوا ويستأذن فريق﴾ [الأحزَاب: 13]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da wata ƙungiya daga gare su, ta ce, "Ya mutanen Yasriba!* Ba ku da wani matsayi, saboda haka ku koma." Kuma wata ƙungiya daga gare su na neman izni ga Annabi sunacewa, "Lalle gidajenmu kuranye suke," alhali kuwa ba kuranye suke ba, ba su da nufin kome face gudu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da wata ƙungiya daga gare su, ta ce, "Ya mutanen Yasriba! Ba ku da wani matsayi, saboda haka ku koma." Kuma wata ƙungiya daga gare su na neman izni ga Annabi sunacewa, "Lalle gidajenmu kuranye suke," alhali kuwa ba kuranye suke ba, ba su da nufin kome face gudu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da wata ƙungiya daga gare su, ta ce, "Ya mutãnen Yasriba! Bã ku da wani matsayi, sabõda haka ku kõma." Kuma wata ƙungiya daga gare su na nẽman izni ga Annabi sunãcẽwa, "Lalle gidãjenmu kuranye suke," alhãli kuwa bã kuranye suke ba, bã su da nufin kome fãce gudu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek