Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 11 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿هُنَالِكَ ٱبۡتُلِيَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ وَزُلۡزِلُواْ زِلۡزَالٗا شَدِيدٗا ﴾
[الأحزَاب: 11]
﴿هنالك ابتلي المؤمنون وزلزلوا زلزالا شديدا﴾ [الأحزَاب: 11]
Abubakar Mahmood Jummi A can aka jarrabi muminai, kuma aka yi girgiza da su, girgiza mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi A can aka jarrabi muminai, kuma aka yi girgiza da su, girgiza mai tsanani |
Abubakar Mahmoud Gumi A can aka jarrabi mũminai, kuma aka yi girgiza da su, girgiza mai tsanani |