Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 14 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَلَوۡ دُخِلَتۡ عَلَيۡهِم مِّنۡ أَقۡطَارِهَا ثُمَّ سُئِلُواْ ٱلۡفِتۡنَةَ لَأٓتَوۡهَا وَمَا تَلَبَّثُواْ بِهَآ إِلَّا يَسِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 14]
﴿ولو دخلت عليهم من أقطارها ثم سئلوا الفتنة لآتوها وما تلبثوا بها﴾ [الأحزَاب: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da an shige ta (Madina) a kansu, daga sasanninta, sa'an nan aka tambaye su fitina (kafirci), lalle da sun je mata, kuma da ba su zauna a cikinta (Madina) ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da an shige ta (Madina) a kansu, daga sasanninta, sa'an nan aka tambaye su fitina (kafirci), lalle da sun je mata, kuma da ba su zauna a cikinta (Madina) ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã an shige ta (Madĩna) a kansu, daga sasanninta, sa'an nan aka tambaye su fitina (kãfirci), lalle dã sun jẽ mata, kuma dã ba su zauna a cikinta (Madĩna) ba fãce kaɗan |