Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 15 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَلَقَدۡ كَانُواْ عَٰهَدُواْ ٱللَّهَ مِن قَبۡلُ لَا يُوَلُّونَ ٱلۡأَدۡبَٰرَۚ وَكَانَ عَهۡدُ ٱللَّهِ مَسۡـُٔولٗا ﴾
[الأحزَاب: 15]
﴿ولقد كانوا عاهدوا الله من قبل لا يولون الأدبار وكان عهد الله﴾ [الأحزَاب: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, sun kasance suna yi wa Allah alkawari, a gabanin wannan; Ba za su juya domin gudu ba, kuma alkawarin Allah ya kasance abin tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, sun kasance suna yi wa Allah alkawari, a gabanin wannan; Ba za su juya domin gudu ba, kuma alkawarin Allah ya kasance abin tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, sun kasance sunã yi wa Allah alkawari, a gabãnin wannan; Bã zã su jũya dõmin gudu ba, kuma alkawarin Allah ya kasance abin tambaya |