Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 17 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿قُلۡ مَن ذَا ٱلَّذِي يَعۡصِمُكُم مِّنَ ٱللَّهِ إِنۡ أَرَادَ بِكُمۡ سُوٓءًا أَوۡ أَرَادَ بِكُمۡ رَحۡمَةٗۚ وَلَا يَجِدُونَ لَهُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ وَلِيّٗا وَلَا نَصِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 17]
﴿قل من ذا الذي يعصمكم من الله إن أراد بكم سوءا أو﴾ [الأحزَاب: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne wanda yake tsare ku daga Allah, idan Ya yi nufin wata cuta game da ku?" Kuma ba za su samar wa kansu wani majiɓinci ba, banda Allah, kuma ba za su samar wa kansu wani mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne wanda yake tsare ku daga Allah, idan Ya yi nufin wata cuta game da ku?" Kuma ba za su samar wa kansu wani majiɓinci ba, banda Allah, kuma ba za su samar wa kansu wani mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wãne ne wanda yake tsare ku daga Allah, idan Yã yi nufin wata cũta game da ku?" Kuma bã zã su sãmar wa kansu wani majiɓinci ba, banda Allah, kuma bã zã su sãmar wa kansu wani mataimaki ba |