Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 16 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿قُل لَّن يَنفَعَكُمُ ٱلۡفِرَارُ إِن فَرَرۡتُم مِّنَ ٱلۡمَوۡتِ أَوِ ٱلۡقَتۡلِ وَإِذٗا لَّا تُمَتَّعُونَ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 16]
﴿قل لن ينفعكم الفرار إن فررتم من الموت أو القتل وإذا لا﴾ [الأحزَاب: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Gudun nan ba zai amfane ku ba daga mutuwa ko kisa. Kuma har in kun gudu, ba za a jishe ku daɗi ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Gudun nan ba zai amfane ku ba daga mutuwa ko kisa. Kuma har in kun gudu, ba za a jishe ku daɗi ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Gudun nan bã zai amfãne ku ba daga mutuwa ko kisa. Kuma har in kun gudu, bã zã a jĩshe ku dãɗĩ ba fãce kaɗan |