Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 18 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿۞ قَدۡ يَعۡلَمُ ٱللَّهُ ٱلۡمُعَوِّقِينَ مِنكُمۡ وَٱلۡقَآئِلِينَ لِإِخۡوَٰنِهِمۡ هَلُمَّ إِلَيۡنَاۖ وَلَا يَأۡتُونَ ٱلۡبَأۡسَ إِلَّا قَلِيلًا ﴾
[الأحزَاب: 18]
﴿قد يعلم الله المعوقين منكم والقائلين لإخوانهم هلم إلينا ولا يأتون البأس﴾ [الأحزَاب: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah Ya san masu hana mutane fita daga cikinku, da masu cewa ga 'yan'uwansu,"Ku zo nan a wurinmu." Kuma ba za su shiga yaƙi ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Ya san masu hana mutane fita daga cikinku, da masu cewa ga 'yan'uwansu,"Ku zo nan a wurinmu." Kuma ba za su shiga yaƙi ba face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Ya san mãsu hana mutãne fita daga cikinku, da mãsu cẽwa ga 'yan'uwansu,"Ku zo nan a wurinmu." Kuma bã zã su shiga yãƙi ba fãce kaɗan |