Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 24 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿لِّيَجۡزِيَ ٱللَّهُ ٱلصَّٰدِقِينَ بِصِدۡقِهِمۡ وَيُعَذِّبَ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ إِن شَآءَ أَوۡ يَتُوبَ عَلَيۡهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 24]
﴿ليجزي الله الصادقين بصدقهم ويعذب المنافقين إن شاء أو يتوب عليهم إن﴾ [الأحزَاب: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya saka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma Ya azabtar da munafukai idan Ya so, ko Ya karɓi tuba a kansu. Lalle, Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya saka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma Ya azabtar da munafukai idan Ya so, ko Ya karɓi tuba a kansu. Lalle, Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya sãka wa masu gaskiya da gakiyarsu, kuma Ya azabtar da munafukai idan Ya so, ko Ya karɓi tũba a kansu. Lalle, Allah Ya kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |