×

Yã kai Annabi! Ka ce wa matanka, "Idan kun kasance kunã nufin 33:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:28) ayat 28 in Hausa

33:28 Surah Al-Ahzab ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 28 - الأحزَاب - Page - Juz 21

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ قُل لِّأَزۡوَٰجِكَ إِن كُنتُنَّ تُرِدۡنَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا وَزِينَتَهَا فَتَعَالَيۡنَ أُمَتِّعۡكُنَّ وَأُسَرِّحۡكُنَّ سَرَاحٗا جَمِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 28]

Yã kai Annabi! Ka ce wa matanka, "Idan kun kasance kunã nufin rãyuwar dũniya da ƙawarta, to, ku zo in yi muku kyautar ban kwãna kuma in sake ku, saki mai kyau

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها النبي قل لأزواجك إن كنتن تردن الحياة الدنيا وزينتها فتعالين أمتعكن, باللغة الهوسا

﴿ياأيها النبي قل لأزواجك إن كنتن تردن الحياة الدنيا وزينتها فتعالين أمتعكن﴾ [الأحزَاب: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya kai Annabi! Ka ce wa matanka, "Idan kun kasance kuna nufin rayuwar duniya da ƙawarta, to, ku zo in yi muku kyautar ban kwana kuma in sake ku, saki mai kyau
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya kai Annabi! Ka ce wa matanka, "Idan kun kasance kuna nufin rayuwar duniya da ƙawarta, to, ku zo in yi muku kyautar ban kwana kuma in sake ku, saki mai kyau
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã kai Annabi! Ka ce wa matanka, "Idan kun kasance kunã nufin rãyuwar dũniya da ƙawarta, to, ku zo in yi muku kyautar ban kwãna kuma in sake ku, saki mai kyau
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek