Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 45 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ إِنَّآ أَرۡسَلۡنَٰكَ شَٰهِدٗا وَمُبَشِّرٗا وَنَذِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 45]
﴿ياأيها النبي إنا أرسلناك شاهدا ومبشرا ونذيرا﴾ [الأحزَاب: 45]
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Lalle Mu Mun aike ka kana mai shaida, kuma mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai Annabi! Lalle Mũ Mun aike ka kanã mai shaida, kuma mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi |