Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 67 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَقَالُواْ رَبَّنَآ إِنَّآ أَطَعۡنَا سَادَتَنَا وَكُبَرَآءَنَا فَأَضَلُّونَا ٱلسَّبِيلَا۠ ﴾
[الأحزَاب: 67]
﴿وقالوا ربنا إنا أطعنا سادتنا وكبراءنا فأضلونا السبيلا﴾ [الأحزَاب: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle mu mun* bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle mu mun bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Yã Ubangijinmu! Lalle mũ mun bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya |