Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 68 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿رَبَّنَآ ءَاتِهِمۡ ضِعۡفَيۡنِ مِنَ ٱلۡعَذَابِ وَٱلۡعَنۡهُمۡ لَعۡنٗا كَبِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 68]
﴿ربنا آتهم ضعفين من العذاب والعنهم لعنا كبيرا﴾ [الأحزَاب: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijinmu! Ka ba su ninki biyu na azaba, kuma ka la'ane su, la'ana mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijinmu! Ka ba su ninki biyu na azaba, kuma ka la'ane su, la'ana mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijinmu! Ka ba su ninki biyu na azãba, kuma ka la'ane su, la'ana mai girma |