Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 30 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُل لَّكُم مِّيعَادُ يَوۡمٖ لَّا تَسۡتَـٔۡخِرُونَ عَنۡهُ سَاعَةٗ وَلَا تَسۡتَقۡدِمُونَ ﴾
[سَبإ: 30]
﴿قل لكم ميعاد يوم لا تستأخرون عنه ساعة ولا تستقدمون﴾ [سَبإ: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Kuna da mi'adin wani yini wanda ba ku jinkirta daga gare shi ko da sa'a ɗaya, kuma ba ku gabata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kuna da mi'adin wani yini wanda ba ku jinkirta daga gare shi ko da sa'a ɗaya, kuma ba ku gabata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kunã da mi'ãdin wani yini wanda bã ku jinkirta daga gare shi kõ da sa'a ɗaya, kuma bã ku gabãta |